iqna

IQNA

kwamitin zartarwa
Tehran (IQNA) manyan kusoshi 113 na kwamitin zartarwa na jam'iyyar nahda a Tunisia sun yi murabus.
Lambar Labari: 3486351    Ranar Watsawa : 2021/09/25

Tehran (IQNA) kungiyoyin Fatah da Hamas sun cimma matsaya kan gudanar da zabuka a Falastinu wanda zai hada dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3485217    Ranar Watsawa : 2020/09/25

Bangaren kasa da kasa, Wani hamshakin mai kudi a kasar Amurka kuma daya daga cikin yahudawa masu kare manufofin Isra'ila a Amurka, ya tsaya kai da fata domin ganin an hana wani dan majalisar dattijan kasar musulmi rike shugabancin kwamitin zartarwa na jam'iyyar Democrat.
Lambar Labari: 3481002    Ranar Watsawa : 2016/12/04